Yaya ake hada-hadar kudin intanet na Crypto Currency da CBN ya haramta a Najeriya

Sauti 09:58
Kudin hada-hadar yanar gizo na Crypto currency
Kudin hada-hadar yanar gizo na Crypto currency JACK GUEZ / AFP

Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne kan kasuwar hada hadar kudade ta Internet da ake kira Crypto Currency, hada hadar da sannu a hankali ke karade Duniya, ciki harda nahiyar Afrika.