Nijar

Zaben Nijar zagaye na biyu a garin Agadez

Zaben shugaban kasa zagaye na biyu a Jamhuriyar Nijar
Zaben shugaban kasa zagaye na biyu a Jamhuriyar Nijar RFI Hausa/Oumar Sani

Kamar sauran yankuna da manyan biranen Jamhuriyar Nijar, al’ummar garin Agadez sun bi sahun takwarorinsu wajen kada kuri’unsu a zaben shugaban kasa a zagaye na biyu da ya gudana a ranar Lahadi, inda aka fafata tsakanin Mahamane Ousmane na RDR Tchanji da Bazoum Mohamed na PNDS Tarayya.

Talla

Wakilinmu Umar Sani daga garin na Agadez ya aiko mana da rahoto kan yadda zaben ya gudana.

Yadda zaben Nijar zagaye na biyu ya gudana a garin Agadez

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI