Salon warkar da marasa lafiya ta hanyar yin kaho a gargajiyance da zamanance

Sauti 09:43
Salon warkar da marasa lafiya ta hanyar yin kaho a gargajiyance
Salon warkar da marasa lafiya ta hanyar yin kaho a gargajiyance Photo: Screenshot

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya yi dubi ne kan salon warkar da marasa lafiya ta hanyar yin kaho a gargajiyance, wanda al’ummar hausawa suka gada kaka da kanni, inda shirin ya duba amfanin sa ga lafiyar jikin bil adama, da kuma nau’in cutukan da yake magantawa.