Tafkin Chadi
Rahoto kan taron kasashen tafkin Chadi dangane da tsaron kasar Chadi
Wallafawa ranar:
Kasashen da ke kewaye da Tafkin Chadi sun nemi taimakon Faransa da sauran kasashen Turai wajen samar da dawwamamman zaman lafiya a Chadi, abin da suka ce, shi ne ginshikin samun zaman lafiyar Kasashensu. Kasashen sun bayyana hakan ne a taronsu na gaggawa da aka yi a Abuja babban birnin Najeriya. Ga rahotan wakilinmu, Muhammad Kabiru Yusuf.