Mali - Siyasa

Kungiyar ECOWAS ta gamsu da gwamnatin rikon kwariyar Mali

Choguel Maïga, Premier ministre du nouveau gouvernement malien.
Choguel Maïga, Premier ministre du nouveau gouvernement malien. © AFP/Annie Risemberg

Kungiyar kasashen Yammacin Afrika ta CEDEAO ko ECOWAS a wani zaman taron ta na tsakiyar shekara da ya gudana a jiya asabar  a Accra na kasar Ghana ta yaba da irin ci gaba da aka samu  a kasar Mali  ta fuskar shugabanci da sojoji ke yi yanzu haka.

Talla

Taron Shugabanin ECOWAS  ya gamsu matuka a cewar Shugaban  hukumar zartarwa ta ECOWAS Jean Claude Kassi Brou, hakan na kuma tabbatar da cewa wannan gwamnatin rikon kwariya ta kama hanyar tabbas  shirya mika mulki ga farraren hula kamar dai yadda aka tsaida a baya.

De jeunes supporters du colonel Assimi Goïta, le 7 juin à Bamako, lors des cérémonies d'investiture.
De jeunes supporters du colonel Assimi Goïta, le 7 juin à Bamako, lors des cérémonies d'investiture. AFP - ANNIE RISEMBERG

Sai dai duk da irin ci gaba da aka samu ,kungiyar ta ECOWAS ba ta janye hukuncin da ta dau a kan kasar ta  Mali a ba yaba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI