Wasu mahara sun kashe jami'in gwamnati hade da sojoji a Kamaru

Hotel in Bamenda destroyed by fire in an attack allegedly carried out by a separatist group, 16 June 2017.
Hotel in Bamenda destroyed by fire in an attack allegedly carried out by a separatist group, 16 June 2017. © AFP - Reinnier Kazer

Akala  sojoji uku da wani ma’aikacin gwamnati ne suka mutu biyo bayan wani harin bindiga da wasu mahara suka kai  kauyen  Nguti dake kudu maso yammacin kasar.

Talla

A cewar Kantomar  Koupe –Manengouba Jean Marie Tchakui lamarin  ya faru ne ranar asabar.

Distribution de livres à Dschang, dans le camp de déplacés du quartier Tsinkop au Cameroun.
Distribution de livres à Dschang, dans le camp de déplacés du quartier Tsinkop au Cameroun. © Muna Kalati/OAPE Africa
Maharan sun kuma  yi awon gaba da da wasu ma’aikata biyar  a wannan yanki dake tattare da hatsari kasancewa ya na yankin yan aware masu amfani da harshen ingilishi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.