Ana tsare da tsohon shugaban Mauritania

L'ancien président mauritanien Mohamed Ould Abdel Aziz. (Photo d'illustration datant de 2018).
L'ancien président mauritanien Mohamed Ould Abdel Aziz. (Photo d'illustration datant de 2018). © AP - Ludovic Marin

A Mauritania,alkali dake da nauyin gudanar da bincike a kan tsohon Shugaban kasar Mohammed Ould Abdel Aziz da ake zargi da rashawa ya umarci tsare shugaban.

Talla

Ana zargin tsohon shugaban kasar da rashawa a zamanin da ya mulki kasar a karkashin turbar demokradiya, wanda bayan ya sauka ya mika mulki ga daya daga cikin na hannun damarsa.

A marecen jiya talata, 'yan lokutta da kama shi lauyoyin tsohon Shugaban kasar sun bayyana cewa Mohammed Ould Abdel Aziz na kargame gidan yari yanzu haka,lamarin da suke dangantawa da bita da kulli daga  shugaban kasar  mai ci  Mohamed Ould Cheick El Ghazouani.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.