Al'adar aure ta "Gurmu" a Dakarkarin jihar Kebbi

Sauti 05:58

Ita dai kalmar aure wata jimla ce guda dake ba da ma'ana iri daya tak a dukkan al'umomi. Saidai kuma yadda ake gudanar da bukukuwan aure sun sha banban daga wannan al'umma zuwa waccan.Dandage da haka ne wannan shiri zai yi nazarin yadda al'umar Dakarkari dake jihar Kebbin tarayyar Nigeria ke gudanar da al'adarsu ta "Gurmu" a yayin bikin aure.