Al'adun Gargajiya

Shiri akan Dabino

Sauti 10:00

Shirin Al'adunmu na Gado da ke diba lamurran da suka shafi al'adun kasashen duniya ya diba abinda ya shafi Dabino wani dangin kayan itace da ake ci a yawancin kasashen Asiya da kasashen Africa. Dabino dai yawanci al'ummar Musulmi ne suka fi amfani da shi saboda darajarsa da kuma tarihinsa a rayuwar Musulmi.