Ranar Bob Marley

Sauti 19:37
Bob Marley
Bob Marley

Shirin kida da Al'adu ya tattauna ne akan tasirin wakokin Bob Marley inda masoyansa suka kebe rana domin tunawa da shi.