Al'adun Gargajiya

Kida da Al'adu: Masauratar Lafiya Najeriya

Sauti 10:01
Kofar fadar Sarkin Lafiya Nasarawa Najeriya
Kofar fadar Sarkin Lafiya Nasarawa Najeriya

An gudanar da bukukuwan cikar shekaru 40 da Mai Martaba Dakta Alhaji Isa Mustafa Agwai, ya dare kan gadon sarautar Lafiya a jihar Nasarawa da ke tarayyar Najeriya. A cikin shirin na wannan mako, Faruk Muhammad Yabo ya yi mana dubi ne a game da wannan masarauta da kuma wadannan bukukuwa da aka gudanar.