Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Nadin Sabon Sarkin Kano Sanusi na biyu

Sauti 10:04
Sanusiweb
Da: Faruk Yabo
Minti 11

Shirin na Al’adunmu na Gado na wannan mako, ya dora ne akan shirin da ya gabata a makon jiya, inda muka kawo muku bayanai kan rasuwar Mai Martaba Alhaji Dr. Ado Bayero da kuma nada Mai Martaba Muhammadu Sanusi na biyu. Shirin zai ta’allaka ne kan lamurran da suka biyo baya wannan nadi da matakan da hukumomin Kano suka dauka game da nadin, kamar yadda za ku ji tare da Faruk Yabo.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.