Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adu: Rayuwar Mamman Shata Katsina

Sauti 10:03
Mawaki Alhaji, Dr Mamman Shata.
Mawaki Alhaji, Dr Mamman Shata.
Da: Faruk Yabo

A cikin shirinmu na Al'adunmu Na Gado a makon da ya gabata, Faruk Muhammad Yabo ya soma bayani ne a game da tarihin rayuwar marigayi Alhaji Mamman Shata, shahrarren mawakin kasar Hausa. A wannan karo, Faruk Yabo zai ci gaba da ba mu tarihi wannan mawaki wanda ya rasu kimanin shekarun 15 da suka gabata.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.