Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Aiki wanzanci a Najeriya

Sauti 10:03
aikin wazanci a  Najeriya
aikin wazanci a Najeriya (V.Cagnolari)
Da: Garba Aliyu

Ma su sauraren Sashen hausa na gidan rediyo Faransa International rfi,Garba Aliyu Zaria ke farin cikin gabatar maku da shirin al'adun  mu na gado.A yau shirin zai tattaunawa ne dangane da aikin wazanci a  Tarrayar Najeriya,tareda yi dubi kan irin kokarin da diya  mace  ke takawa wajen rike gado dama tafiyar da wanan aiki.Sai ku biyo mu ..................

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.