Isa ga babban shafi
Kida da Al'adu

Ma'anar hawa da Sarakunan Hausa ke yi lokacin bukukuwa

Sauti 20:01
Abzinawa a kan rakuma
Abzinawa a kan rakuma AFP PHOTO / ISSOUF SANOGO
Da: Hauwa Kabir | Abdoulkarim Ibrahim

Shirin Kade-kade da Al'adu a wannan karo, Hauwa Kabrir ta yi dubi ne a game da ''Hawa'' da sarakuna ke yi a kasar Hausa, a lokacin gudanar da bukukuwa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.