Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Garba Aliyu ya zanta da mai kama barayi a Najeriya

Sauti 10:49
Yan Sandan Najeriya
Yan Sandan Najeriya
Da: Garba Aliyu | Abdoulaye Issa

A cikin shirin al'adun mu na gado Garba Aliyu Zaria ya zanta da Ali Kwara mazaunna garin Azare dake Tarrayar Najeriya,mutumen da yayi suna wajen kama barayi a kasar.Ga dai ci gaban hirar a shirin Al'adun mu na gado daga Sashen hausa na Rfi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.