Bayanai kan Rijiyar kusugu dake Daurar Katsina

Sauti 10:15

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Garba Aliyu ya tattaro Bayanin kan Rijiyar Kusugu dake Daura, Jihar Katsina inda gamayyar Zabi Sonka da taimakon juna ta yi taronta na shekarar.