Taron kungiyar zabi sonka a Daura
Wallafawa ranar:
Sauti 10:07
Shirin Al'adunmu na gado na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya tattauna game da babban taron kungiyar zabi sonka da aka gudanar a jihar Katsina ta Najeriya, inda baki daga sassa dabam-dabam suka halarta.