Nasarorin Harshen Hausa
Wallafawa ranar:
Sauti 10:07
Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne kan bunkasar harshen hausa musamman aka taron da aka gudanar a Jami'ar Ahmadu Bello Zaria. Shirin ya yi nazari kan yadda Facebook ya fara aiki da hausa kamar sauran manyan harsuna a duniya.