Al'adun Gargajiya

Dokar yiwa masu rike da sarautar gargajiya ritaya a Kano

Sauti 10:00
Sarki Mohamed Sanusi na Jihar Kano
Sarki Mohamed Sanusi na Jihar Kano REUTERS/Stringer

Shirin Al'adun mu na gado a wannan makon ya mayar da hankali ne kan wata doka da Majalisar Jihar Kano ke son samarwa na yiwa masu rike da sarautar gargiya ritaya kamar yadda ake wa sauran ma'aikatan gwamnati. A yi sauraro lafiya tare da Garba Aliyu.