Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Sarkin Zazzau ya cika shekaru 42

Sauti 09:59
Entrance of Zaria Emirate in nothern Nigeria
Entrance of Zaria Emirate in nothern Nigeria ktravula.com
Da: Garba Aliyu

Shirin Al'adunmu na gado ya tattauna game da tarihin masarautar Zazzau a Zaria Jihar Kaduna musamman kan cikar Sarkin Zazzau na 18 Shehu Idris shekaru 42 a duniya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.