Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adar neman aure a kabilar Mumuye da ke Taraba

Sauti 09:53
Neman aure a kabilar Mumuye na da wasu sharadai da suka hada da noma
Neman aure a kabilar Mumuye na da wasu sharadai da suka hada da noma
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman ya tattauna ne kan al'adar neman aure a kabilar Mumuye. A cikin shirin za ku ji abubuwan da al'adar ta kunsa tun daga neman auren har zuwa tarewa a gidan miji.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.