Al'adun Gargajiya

Karancin abincin birabisco a kasar hausa

Sauti 10:14
Akwai karancin wuraren cin abincin birabisco a kasar hausa
Akwai karancin wuraren cin abincin birabisco a kasar hausa LA Bagnetto

Shirin al'adunmu na gado na wannan mako tare da Garba Aliyu Zaria ya dora ne kan na makon jiya, in da ya tattauna game da karancin abincin birabisco. Kazalika shirin na yau ya leka Chadi don tattauna da wani mawaki a harshen hausa.