Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adar karin magana ta ja baya a kasar hausa

Sauti 10:04
Mutanen karkaka na daga cikin masu yawan amfani da karin magana
Mutanen karkaka na daga cikin masu yawan amfani da karin magana AFP
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 11

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya yi nazari kan al'adar karin magana a kasashen hausa. Masana na nuna damuwa kan koma-bayan da ake fuskanta a bangaren sanin karin magana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.