Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Muhimmacin tatsuniya wajen koyar da dalibai

Sauti 10:38
Tatsuniya na da muhimmanci wajen koyar da kananan yara darussa
Tatsuniya na da muhimmanci wajen koyar da kananan yara darussa REUTERS/Ryan Gray
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 11

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Salissou Hamissou ya tattauna ne kan muhimmacin bai wa dalibai ilimi ta hanyar karatun tatsuniya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.