Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Gudun mawar masarautun gargajiya a Najeriya

Sauti 10:26
Masarautun gargajiya na bada muhimmiyar gudun mawa wajen ci gaban al'umma a Najeriya
Masarautun gargajiya na bada muhimmiyar gudun mawa wajen ci gaban al'umma a Najeriya REUTERS/Joe Penney
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya yi nazari kan gudun mawar da masarautun gargajiya ke bayarwa wajen ci gaban al'umma. Ko da yake shirin na zuwa ne a yayin da  Sarkin Ningi da ke jihar Bauchin Najeriya ya cika shekaru  40 kan karagar mulki. Manyan Sarakuna da suka hada da Mai martaba sarkin Kano Alhaji Sunusi na biyu da Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Abubakar Sa'ad na daga cikin mahalarta taron.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.