Al'adun Gargajiya

Al'adar ci-maka a yayin bude-baki a Ramadan

Sauti 10:06
Miliyoyin al'ummar Musulmi ne ke azumi a watan Ramadan
Miliyoyin al'ummar Musulmi ne ke azumi a watan Ramadan REUTERS/Akhtar Soomro

Shirin Al'adunmu na gado na wannan makon tare da Faruk Yabo ya tattauna ne kan al'adar ci-maka a yayin bude-baki a cikin watan azumin Ramadan.