Al'adun Gargajiya

Magidanci ya sassara sirikanninsa da adda a Kebbi

Sauti 10:07
Matar da mijinta ya raunata ta bayan ya kashe ma ta iyaye sakamakon jinkirin mayar ma sa da matarsa gida bayan ta yi yaji
Matar da mijinta ya raunata ta bayan ya kashe ma ta iyaye sakamakon jinkirin mayar ma sa da matarsa gida bayan ta yi yaji RFI/Faruk Yabo

Shirin Al'adunmu na gado na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari kan al'adar Biko da ake yi a kasar Hausa da zimmar gyara matsalar aure tsakanin ma'aurata. Sai dai wannan al'ada ta Biko ta kai ga wani magidanci sassara sirikanninsa da adda saboda zargin su da jinkirin mayar ma sa da matarsa. Kazalika mutumin ya raunata matar tasa da adda bayan ya kashe iyayen nata a jihar Kebbi da ke Najeriya.