Al'adun Gargajiya

Masarautar Hausawa a kasashen Turai (2)

Sauti 10:00
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II na cikin manyan sarakunan Najeriya da ke bai wa masarautar Hausawan Turai shawarwari
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II na cikin manyan sarakunan Najeriya da ke bai wa masarautar Hausawan Turai shawarwari REUTERS/Joe Penney

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Salissou Hamissou ya dora ne kan na makon jiya, in da ya tattauna kan masarautar Hausawa a nahiyar Turai.