Al'adun Gargajiya

An yi bikin tunawa da Mamman Shata

Sauti 10:24
Marigayi Mamman Shata
Marigayi Mamman Shata rfihausa

Shirin Al'adunmu na gado na wannan makon tare da Salissou Hamissou ya tattauna ne game da taron kasa da kasa da jami'ar Bayero da ke Kano a Najeriya ta shirya domin tunawa da marigayi Mamman Shata wanda ya bada gudunmawa wajen ci gaban harshen hausa.