Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Masarautun gargajiya na da muhimmanci a Afrika

Sauti 10:23
Daya daga cikin gidajen masarautu a Afrika
Daya daga cikin gidajen masarautu a Afrika rfi hausa
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 11

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou ya ci gaba da nazari ne game da matsayi da martabar masarautun gargajiya a nahiyar Afrika. Masana irinsu Farfesa Abdalla Uba Adamu sun ce, masarautun gargajiya na da matukar muhimmanci a tsakanin al'ummominsu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.