Al'adun Gargajiya

Al'adar anko na janyo matsaloli a kasar Hausa

Sauti 09:50
Ana yawaita al'adar anko a lokutan aure a kasar Hausa
Ana yawaita al'adar anko a lokutan aure a kasar Hausa Bella Naija

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Ahmed Abba, ya tattauna ne game da al'adar anko da 'yan mata ke yi a lokacin biki musamman a kasar Hausa. Sai dai irin wannan al'ada na cike da matsaloli kamar yadda shirin ya gano.