Al'adun Gargajiya

Al'adun da aka yi watsi da su a kasar Hausa

Sauti 10:30
An akwai wasu al'adun aure da a yanzu aka yi watsi da su a kasar Hausa
An akwai wasu al'adun aure da a yanzu aka yi watsi da su a kasar Hausa

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Muhmmad Salissou Hamissou ya yi nazari ne kan wasu al'adun Malam Bahaushe da aka yi watsi da su a yanzu cikinsu kuwa har da wasu al'adun aure a kasar Hausa.