Al'adun Gargajiya

Hikimar da ke kunshe a wakokin Dan Maraya Jos

Sauti 10:40
Marigayi Adamu Dan Maraya Jos
Marigayi Adamu Dan Maraya Jos rfi hausa

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya yi nazari ne kan hikimomi da ma'anonin da ke kunshe a cikin wakokin marigayi Adamu Dan Maraya Jos.