Dalilan da suka sanya Hausawa yin bankwana da sunayen gargajiya

Sauti 10:32
Hausawa sun yi bankwana da wasu sunayensu na gargajiya.
Hausawa sun yi bankwana da wasu sunayensu na gargajiya. Pinterest

Shirin Al'adunmu na gargajiya a wannan makon, yayi nazari kan yadda Hausawa suka yi bankwana da sunayen gargajiya da suka gada, suka kuma rungumi sunayen Larabawa.