Al'adar bautar aljanu a kasashen Hausa
Wallafawa ranar:
Sauti 10:28
Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou, ya leka jihar Maradin Jamhuriyar Nijar ce, in da ya yi nazari akan wasan bori da ke da alaka da bautar aljanu. Kuna iya latsa hoton domin sauraren cikakken shiri.