Al'adun Gargajiya

Mulkin Turawa ya yi tasiri kan al'adun Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Salissou Hamissou da Ibrahim Malam Goje, ya yi nazari ne kan yadda al'ummar Najeriya ta yi watsi da wasu al'adunta bayan zuwan Turawan mulkin mallaka daga kasar Ingila. Wannan shirin na zuwa muku ne a daidai lokacin da Najeriya ke bikin cika shekaru 59 da samun 'yancin kai. Kuna iya latsa hoton labarin domin sauraren cikakken shirin.

Manyan tufafi da rawani na daya daga cikin al'adun da malam Bahaushe ya gada a Najeriya
Manyan tufafi da rawani na daya daga cikin al'adun da malam Bahaushe ya gada a Najeriya Pinterest