Al'adun Gargajiya

Nazari kan yadda Siyasa ta zama al'adar Kanawa

Sauti 10:49
Wasu dake kan layin yin rijistar katin zabe a jihar Kano. 28/3/2015.
Wasu dake kan layin yin rijistar katin zabe a jihar Kano. 28/3/2015. REUTERS/Goran Tomasevic

Shirin Al'adunmu na gargajiya a wannan makon, yayi nazari ne kan yadda sha’nin siyasa ya zamo al’adar mutanen jihar Kano dake yankin arewacin Najeriya, wannan kuwa na zuwa ne sakamakon lura da yadda a duk lokacin zabe ko na bayan sa, babu banbanci, kullum fagen siyasar jihar a raye yake da mahawarori.