Ayyukan da suka rataya a wuyan sarakunan gargajiyar Afrika

Sauti 10:23
Gidajen masarautun gargajiya na taka muhimmiyar rawa tsakanin al'umominsu
Gidajen masarautun gargajiya na taka muhimmiyar rawa tsakanin al'umominsu Pinterest

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Mahamman Salissou Hamissou ya sake lekawa ne gidajen masarautun gargajiya a nahiyar Afrika domin nazari kan ayyukan da suka rataya a wuyansu.