Bikin nadin mukamai a masarautar Malumfashi
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 10:23
A cikin shirin Al'adun mu na gado,za ku ji ko a ina aka kwana dangane da nadin wasu fittatun mutane da galadiman Katsina kuma hakimin Malufashi Dr Sadiq Abdullahi Mahuta ya yi a garin Malufashi.Bikin dai ya samu halartar manyan baki daga Najeriya da wajen kasar kamar dai yada za ku ji a cikin wannan shiri tareda Bashir Ibrahim Idris.