Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Harshen Faransanci na fuskantar koma baya a Najeriya

Sauti 11:05
Kungiyar raya harshen Faransanci ta Francpphonie ta cika shekaru 50 da kafuwa.
Kungiyar raya harshen Faransanci ta Francpphonie ta cika shekaru 50 da kafuwa. D.R.
Da: Nura Ado Suleiman
Minti 12

Shirin Al'adunmu na Gargajiya a wannan makon ya maida hankali kan bikin cika shekaru 50 da kungiyar Francophonie dake raya harshen Faransanci tayi, inda a yayin bikin masu ruwada tsaki suka tattauna kan yadda harshen na Faransanci ke fuskantar koma baya a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.