Illar watsi da bikin al'adun gargajiya a Nijar

Sauti 10:22
Bikin al'adun gargajiya na hada kan al'umma a Nijar
Bikin al'adun gargajiya na hada kan al'umma a Nijar AFP

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako tare da Mahamman Salissou Hamissou ya tattauna ne game da bikin al'adun gargajiya da aka yi watsi da shi a Jamhuriyar Nijar duk da muhimmancinsa wajen hada kawuna al'ummar kasar.