Al'adun Gargajiya

Alakar al'adar bikin Bianou da Musulunci

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya yi nazari ne kan alakar da ke tsakanin dadaddiyar al'adar bikin gargajiya na Bianou da addinin Musulunci da ake gudanarwa a garin Agadez da ke arewacin Jamhuriyar Nijar.

Wani bangare na irin kwalliyar da ake yi a bikin al'adar Bianou
Wani bangare na irin kwalliyar da ake yi a bikin al'adar Bianou nigerdiaspora.net
Sauran kashi-kashi