Al'adun Gargajiya

Nadin sabon sarkin Zazzau Nuhu Bammali na 2, (kashi na 2)

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Al'adunmu na Gado', Mohamman Salissou Hamissou ya kawo mana ci gaban shirin makon da ya wuce a kan nadin sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli.

Sabon sarkin  Zazzau, Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli.
Sabon sarkin Zazzau, Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli. YouTube
Sauran kashi-kashi