Al'adun Gargajiya

Yadda aka yi bukukuwan Maulidi a bana

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya yi dubi ne kan yadda aka gudanar da bukukuwan maulidin Annabi Muhammadu (S.A.W).

Wasu daga cikin masu murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (SAW) a birnin Legas da ke Najeriya
Wasu daga cikin masu murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (SAW) a birnin Legas da ke Najeriya
Sauran kashi-kashi