Isa ga babban shafi
Sri Lanka

An rantsar da Rajapakse a Sri lanka

Shugaban kasar Sri-lanka Mahinda Rajapakse
Shugaban kasar Sri-lanka Mahinda Rajapakse AFP
Zubin rubutu: Bashir Ibrahim Idris
Minti 1

A Yau Juma’a ne aka rantsar da shugaban kasar Sri Lanka, Mahinda Rajapakse, a matsayin shugaban kasa, zagaye na biyu, wanda zai kwashe shekaru shida yana jan ragamar kasar.A wani biki da aka nuna ta kafar talabijin, babban mai shari’ar kasar, Asoka de Silva ne ya jagoran ci, bikin, sakamakon nasarar da shugaban ya samu a zaben da akayi a baya. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.