syrie
Murrar aladai ta hallaka mutane 163 a cikin kasashe 76 na duniya.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Ma’aikatar kiwon lahiya ta kasar Siriya ,ta sanar da cewa, murrar aladai ta halaka mutane 3 har lahira ,kamar yadda Hala Al -Khayer babban jami’in da ke kulla da cututukan da ake doka. Hukumar kiwon lahiya ta majalasar dumkin duniya ta sanar da cewa mutane 163 ne su ka mutu daga cikin 36 000 da su ka kamu da cutar a cikin kasashe 76 na duniya.