Indiya

Yanke hukumcin kisa a kasar India

Gobara a kasar India
Gobara a kasar India Reuters

An yanke hukuncin kisa ga wasu ‘yan kasar India 11 a yau.Wanan kuma saboda gudanar da aiki taadanci game da kunna wuta ga wani jirgin fasinja na kasar ta India tun cikin shekara ta 2002.Abun da ya janyo mutuwan dumbin jama’a . Akwai wasu mutanen 20 da aka yanke musu hukuncin daurin rai -da –rai. Kotun ta saki wasu mutanen guda 63.Lamarin na shekara ta 2002, ya janyo rikici tsakanin ‘yan Hindu da Musulmai, saboda zargi masu amfani da kaifin kishin Islama da kai harin.