Pakistan
"Yan Bindiga Sun Kashe Minista
Wasu ‘Yan bindiga a kasar Pakistan sun harbe wani Ministan Gwamnatin kasar, Shabaz Bhatti, har lahira.Rahotanni daga birnin Islamabad sun ce likitan asibitin Azmatullah Qureshi, da aka ruga da Ministan ne ya tabbatar da mutuwar sa.Wasu bayanan na nuna cewa 'yan bindigan sun yi ruwan harsasai 25 a jikin motar da Ministan yake ciki.
Wallafawa ranar: