China

Kasar China ta kara yawan kudaden tsaro

Reuters

Kasar China ta kara kason kasafin kudade ta fannin tsaro, da kashi kusan 13 cikin 100 na kudaden kasar.Wani mai Magana da yawun hukumomin kasar ya haka fadi yau Juma’a.Majiyar ta bayyana cewa kasar ta China tana sa idanu sosai game da kason ta ta fannin kasasfin kudin tsaro, dukda cewa kason bai kai yawan na sauran kasashen duniya ba.